in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
An gina makarantun Confucius 1,800 a kasar Sin
2018-03-15 19:30:25 cri
Gidauniyar Conficius ta kasar Sin ta bayyana cewa, an gina kimanin makarantun Confocius 1,800 a sassa daban-daban na kasar ciki har da guda 123 da aka gina a yankunan karkakar kasar.

Ita dai wannan gidauniya ta fara gina makarantun Conficius ne a shekarar 2014. Makarantun dake yayata al'adun gargajiyar Sinawa, da samar da horo a doka, Ilimi da kuma ayyukan yi. (Ibrahim)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China