in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Rukunin ilmi na QS ya sanar da jerin sunayen fannonin karatu na jami'o'i da suka yi fice a duniya a shekarar 2018
2018-03-01 13:13:29 cri

Jiya Laraba, shahararren rukunin ilmi na QS ya sanar da jerin sunayen fannonin karatu na jami'o'i da suka yi fice a duniya a shekarar 2018, wanda ya shafi fannonin karatu 48, bayan da aka kimanta jami'o'i fiye da 1100 daga kasashe 151 a fadin duniya. Fannonin karatu 807 daga jami'o'in kasar Sin 104 sun shiga jerin fannonin karatu 500 mafi nagarta a duniya.

An samu wannan sakamako ne bayan da masana masu fada a ji na duniya suka tantance fannonin karatu daga dukkan fuskoki, da kuma yadda kamfanoni mafi nagarta na duniya suka nuna gamsuwa kan kwarewar daliban da suka kammala karatu daga jami'o'in a cikin shekaru shida da suka gabata, gami da yin nazari kan fannoni ilmi miliyan 22. (Kande Gao)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China