in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Kwararrun Afrika sun bukaci a samar da tallafin fasahohin zamani don bunkasa ci gaba
2018-02-28 10:52:41 cri
Wasu kwararru daga nahiyar Afrika da suka halarci taron kwanaki biyu a Nairobi, sun bukaci kasashen Afrika su nemi tallafin fasahohin zamani da fannonin da suka shafi kimiyyar kirkire-kirkire na zamani don amfani da su wajen magance manyan kalubalolin dake damun nahiyar da suka hada da talauci, yunwa, cututtuka da kuma gurbatar muhalli.

Kwararrun sun fito ne daga gwamnatoci, da ma'aikatun gwamnatoci na kasashen, da kamfanoni, da tsangayoyin ilmi, inda suka halarci taron koli na kasa da kasa kan batun ba da tallafi da raya ci gaban Afrika, inda suka cimma matsaya cewa akwai bukatar su canza fasalin salon da ake sarrafa kudaden tallafin da ake baiwa kasashen nahiyar ta Afrika. (Ahmad Fagam)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China