in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Turkiya da kasashen yammacin Afirka sun yi alkawarin inganta huldar tattalin arziki da ciniki a tsakanisu
2018-02-23 11:31:02 cri

Jiya ne a birnin Istanbul, birni mafi girma a kasar Turkiya, Turkiya da kasashe 15 mambobin kungiyar ECOWAS suka gudanar da taron dandalin tattaunawa kan tattalin arziki da ciniki na kwanaki biyu, inda suka yi alkawarin inganta huldar da ke tsakaninsu ta fuskar tattalin arziki da ciniki ta hanyar zuba jari a tsakaninsu.(Tasallah Yuan)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China