in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Mutane 39 sun mutu a harin ta'addanci a Istanbul
2017-01-01 16:34:27 cri

Yau Lahadi ministan harkokin cikin gidan Turkey Suleyman Soylu, ya ce a kalla mutane 39 ne suka mutu, kana wasu mutunen 69 kuma suka jikkata, kana 4 daga cikinsu sun samu munanan raunuka a sakamakon harin da aka kaddamar a wani shahararren gidan rawa da safiyar yau Lahadi a Istanbul. Yanzu haka 'yan sandan kasar suna cigaba da farautar 'yan ta'addan.

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China