in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Shugaban Sin Xi Jinping ya jajantawa shugaban Rasha game da hadarin jirgin sama
2018-02-12 19:29:38 cri
Shugaban kasar Sin Xi Jinping, ya jajantawa takwaransa na kasar Rasha Vladimir Putin, game da hadarin jirgin saman fasinja na Rasha wanda ya auku a jiya Lahadi.

Jirgin dai wanda ya fadi, jim kadan da tashinsa daga filin jirgin sama dake birnin Moscow, ya sabbaba hallakar dukkanin mutane 71 dake cikin sa. (Saminu Hassan)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China