180209-rahoton-ada.m4a
|
Shugabannin kasashe 13 na kungiyar CILSS dake yaki da fari a yankin Sahel sun gudanar da wani zaman taro na yini guda a ranar jiya a Yamai, babban birnin kasar Nijar a karkashin mai masaukin baki, Shugaba Mahamadou Issoufou, inda suka tattauna makomar kogin Isa da tafkin Chadi da matsalar sauyin yanayi a shiyyar Sahel, taron karo na 18 ya maida hankali kan tsaron abinci na al'ummomin kasashen CILSS.
Wakilin mu Maman Ada daga Yamai a jamhuriyyar Nijar na dauke da karin bayani...