in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
An gabatar da takarda ta farko ta kwamitin tsakiya na jam'iyyar kwaminis ta kasar Sin ta shekarar 2018
2018-02-04 17:21:16 cri
A ranar 4 ga wata ne, aka gabatar da takarda ta farko ta kwamitin tsakiya na jam'iyyar kwaminis ta kasar Sin ta shekarar 2018 wadda ita ce takarda ta 20 ta ba da jagoranci ga aikin noma da kauyuka da manoma bayan da aka bude kofa ga kasashen waje da yin kwaskwarima a kasar Sin, takenta shi ne "manufofin sa kaimi ga farfadowar kauyuka na kwamitin tsakiya na jam'iyyar kwaminis ta kasar Sin da majalisar gudanarwar kasar", inda aka gabatar da shirye-shirye game da bunkasa aikin gona, da raya kauyuka ba tare da gurbata yanayi ba, da kuma raya al'adun kauyuka da sauransu. (Zainab)
Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China