in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Angola ta harba tauraron dan Adam na farko cikin nasara
2017-12-27 21:07:51 cri
Wasu rahotanni da kafofin watsa labarun kasar Angola suka bayar a yau Laraba, na cewa, jiya da dare, Rasha ta yi amfani da wata roka wajen harbar tauraron dan Adam na farko na kasar Angola cikin sararin samaniya.

A shekarar 2009 ne, Angola da Rasha suka cimma yarjejeniyar hadin gwiwa kan harba wannan tauraron dan Adam, kuma an fara gudanar da aikin a shekarar 2012, matakin zai kyautata hidimar sadarwa da watsa labaru ta telebijin da rediyo a kasar Angola tare da rage kudin da ake kashewa a wannan fanni. (Zainab)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China