in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Shugaba Xi ya yi kira da a samar da kirkire-kirkire a bangaren masana'antu
2017-12-13 21:09:42 cri

Shugaba Xi Jinping na kasar Sin ya yi kira da a kara samar da kirkire-kirkire a bangaren masana'antun kera na'urori, a wani mataki na taimakawa kasar Sin na zama kasar dake kan gaba a bangaren da suka shafi harkokin masana'antu ta yadda zai bunkasa tattalin arzikin kasar.

Shugaba Xi wanda ya bayyana hakan yayin rangadin aiki na kwanaki biyu da ya kai Xuzhou na lardin Jiangsu dake gabashin kasar Sin, ya ce kirkire-kirkire shi ne kashin bayan takara a harkar kasuwanci. (Ibrahim)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China