in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Xi: Kasar Sin za ta samarwa duniya karin damammaki
2017-12-06 13:42:37 cri
Shugaban kasar Sin Xi Jinping ya bayyana a yau Laraba cewa, kasarsa za ta samar da karin damammaki ga duniya, kana za ta kara ba da gudunmowa ga ci gaban duniya baki daya.

Xi, ya yi wannan tsokaci ne a sakon wasikar da ya aike na taya murna ga taron dandalin duba makomar duniya na shekarar 2017, wanda aka bude shi a yau Laraba a birnin Guangzhou na kasar Sin. (Ahmad Fagam)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China