in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Mutane 54 sun rasu sakamakon hari a wani masallacin dake Sinai
2017-11-24 20:35:18 cri
A kalla mutane 54 ne suka rasa rayukansu, baya ga wasu 75 da suka ji raunuka, sakamakon bam da wasu mahara suka tayar a wani masallacin dake garin Arish na lardin Sinai dake arewacin kasar Masar.

Rahotanni sun ce maharan sun kuma bude wuta kan al'ummar dake cikin masallacin, kamar dai yadda kamfanin dillancin labarai na kasar MENA ya tabbatar. (Saminu Hassan)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China