in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Sin da Djibouti sun amince da karfafa hadin gwiwa mai ma'ana
2017-11-23 18:47:37 cri
Kasashen Sin da Djibouti sun amince da kafa wani salon hadin gwiwa da zai amfani sassan biyu, a wani mataki na karfafa alakar su daga dukkanin fannoni.

Wata sanarwar da aka fitar dake tabbatar da hakan a yau Alhamis a nan birnin Beijing, ta biyo bayan ganawar da shugaban kasar Sin Xi Jinping ya yi da takwaransa na Djibouti Ismail Omar Guelleh a birnin na Beijing.

Shugaba Guelleh na ziyarar aiki ne a nan kasar Sin tsakanin ranekun Laraba zuwa Jumma'a. (Saminu Hassan)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China