Shugaba Xi, wanda kuma shi ne babban sakataren kwamitin koli na jam'iyyar ta kwaminis ta kasar Sin, kuma babban jagoran hukumar koli ta rundunar sojin kasar, ya yi wannan kira ne a yau, yayin taron farko na jagororin kwamitin kolin JKS, wadanda ke da nauyin aiwatar da daukacin sauye-sauye da taron wakilan JKS na 19 ya amincewa, kwamitin da shugaban na Sin ke jagoranta. (Saminu Hassan)