Shugaban Sin ya isa birnin Hanoi a wata ziyarar aiki
2017-11-12 14:26:24
cri
Shugaban kasar Sin Xi Jinping, kana sakatare janar na kwamitin tsakiya na jam'iyyar kwaminis ta kasar Sin CPC, ya isa Hanoi, babban birnin kasar Vietnam, domin gudanar da ziyarar aiki a kasar ta kudu maso gabashin nahiyar Asiya. (Ahmad Fagam)