in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Iran ta musanta samar wa kungiyar dakarun Yemen makami mai linzami
2017-11-07 13:24:50 cri
A jiya ne, kasar Iran ta fidda wani bayani, inda ta yi musanta samar wa kungiyar dakaru ta kasar Yemen makami mai linzami, wanda ta harba zuwa birnin Riyadh, fadar mulkin kasar Saudiya.

A yayin taron manema labarai da aka kira a wannan rana, kakakin gwamnatin Iran ya ce, zargin da ake yi wa kasarsa ba shi da tushe, ya kuma jaddada cewa, kasar Iran ba ta taba samar wa kungiyar mayakan kasar Yemen makamai masu linzami ba. (Maryam)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China