in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Bankin ICBC ya samu gagarumar riba a rubu'i na 3 na shekarar 2017
2017-10-30 20:25:14 cri
Bankin kasuwanci da masana'antu na kasar Sin (ICBC) ya sanar da samun gagarumar riba a rubu'i na uku na shekarar 2017 da muke ciki, ribar da bankin ya ce ta karu zuwa Yuan biliyan 75, kwatankwacin dala biliyan 11.36. Adadin da ya karu da kaso 3.35 cikin 100 idan aka kwatanta da ta shekarar da ta gabata. (Ibrahim)
Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China