in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Jimillar kudaden da za a samu daga sana'ar bada hidima ga kwadago zai kai RMB yuan biliyan dubu 2 a shekarar 2020
2017-10-12 13:54:11 cri
A jiya Laraba, ma'aikatar albarkatun kwadago da bada tabbaci ga zaman al'ummar kasar Sin ta fitar da wani "shirin daukar matakan bunkasa sana'ar bada hidima ga kwadago", inda aka bayyana cewa, ya zuwa shekarar 2020, jimillar kudaden da za a samu daga sana'ar bada hidima ga kwadago za ta kai RMB yuan biliyan dubu 2 a nan kasar Sin, yawan manyan kamfanonin bada hidima ga kwadago zai kai wajen dari daya. (Sanusi Chen)
Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China