in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Wydad ta kasar Morocco ta samu nasarar shiga zagayen karshe na African Champions League
2017-10-25 21:27:06 cri
Kungiyar wasan ta Wydad Casablanca ta kasar Morocco ta lallasa takwararta ta USM Alger ta kasar Algeriya da ci 3-1, inda hakan ya bata damar tsallakawa zuwa wasannin zagayen karshe na cin kofin kwararru ta nahiyar Afrika.

A zagayen farko na wasan da aka buga a birnin Algiers, kungiyoyin biyu babu wacce tayi nasarar zara kwallo ko daya.

A ranar Lahadi ne kungiyar Wydad zata hadu da victor a wasan da za'a buga tsakanin Al Ahly daTunisians Etoile du Sahel a birnin Alkahira na kasar Masar.

A halin yanzu, Morocco ta samu nasara a karo na biyu na shiga gasar cin kofin kwarraru, tun bayan nasarar farko data samu a shekarar 1992.(Ahmad Fagam)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China