in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Sin tana fatan bangarori daban daban za su samar da kyakkyawan yanayi don warware batun makama masu guba na kasar Syria yadda ya kamata
2017-10-23 20:25:07 cri
Kakakin ma'aikatar harkokin wajen kasar Sin Geng Shuang ya bayyana a gun taron manema labaru da aka gudanar a yau 23 ga wata a nan birnin Beijing cewa, Sin na mara baya ga hukumomin da batun makama masu guba na Syria ya shafa, ta yadda za su gudanar da bincike kan wannan batu bisa iznin kwamitin sulhu na MDD. Kaza lika akwai fatan bangarori daban daban da abun ya shafa, za su samar da kyakkyawan yanayi, na warware wannan matsala yadda ya kamata, bisa ka'idar hadin kai ta kwamitin sulhun MDD. (Zainab)
Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China