in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
An gudanar da aikin sa ido a fannin yawon shakatawa a kasar Afirka ta Kudu
2017-10-19 10:38:33 cri
A kwanakin baya, ma'aikatar harkokin yawon shakatawa ta kasar Afirka ta Kudu da jihar Gouteng sun kaddamar da aikin sa ido a fannin yawon shakatawa don magance laifuffuka da farfado da sha'anin yawon shakatawa.

Hukumar gwamnatin kasar Afirka ta Kudu da abin ya shafa ta bayyana cewa, ana fatan yin amfani da wannan hanya don sassauta tsaron masu yawon shakatawa daga kasashen waje da suka zo kasar Afirka ta Kudu, da jin dadin yawon shakatawa, da kawar da damuwa ta fuskar fashi da jin rauni. Ma'aikatar harkokin yawon shakatawa ta kasar za ta tura maza da yawan shekarunsu ya kai 18 zuwa 35 zuwa mashahuran wuraren yawon shakatawa don tabbatar da tsaro da samar da hidima a fannin yawon shakatawa a wuraren. (Zainab)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China