in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Kasar Sin ta harba wasu taurarin dan Adam 3
2017-09-29 14:31:32 cri
Kasar Sin ta harba wasu taurarin dan Adam 3 a yau Jumma'a, inda ta harba su bisa amfani da linzamin March-2C daga cibiyar harba tauraron dan Adam ta ta Xichang ta lardin Sichuan dake kudu maso yammacin kasar.

Taurarin Yaogan-30 01 za su gudanar da bincike kan sarrafa lantarki ta hanyar amfani da maganadisu da wasu sauran gwaje-gwaje.

Wannan shi ne aiki karo na 251 na dangin linzamin March. (Fa'iza Mustapha)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China