in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Kasar Sin ta zama mafi yawan sayar da kaya ta Internet a duniya
2017-09-28 18:58:20 cri
Ma'aikatar kasuwanci ta kasar Sin, ta gudanar da taron manema labaru a yau Alhamis, inda kakakin ma'aikatar Gao Feng, ya ce kasar ta riga ta zama wadda ta fi yawan sayar da kaya ta hanyar amfani da yanar gizo ta Internet a duniya.

Jami'in ya ce, yadda kasar take kokarin yada fasahar yanar gizo ta Internet, da raya harkar jigilar kaya, ta sa cinikayya ta hanyar Internet ta karade birane da kauyuka, inda ake amfani da fasahohin sadarwa na zamani, wajen samar da kayayyaki ga wadanda ke da bukata. (Bello Wang)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China