in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Manyan kamfanonin kasar Sin sun samu ci gaba sosai a bana
2017-09-28 16:09:15 cri
Shugaban hukumar sa ido kan kadarorin gwamnati na kasar Sin Xiao Yaqing, ya bayyana cewa daga watan Janairu zuwa Agustan bana manyan kamfanoni mallakar gwamnatin kasar Sin sun samu ci gaba sosai a fannonin samun kudin shiga da kuma riba.

Xiao Yaqing wanda ya bayyana hakan yayin da yake hira da manema labaru. Ya ce cikin wadannan watanni 8, manyan kamfanonin kasar Sin sun samu karuwar da ta kai kashi 15.7% a fannin kudin shiga, da kuma karuwar riba ta kashi 17.3%, wadanda suka kasance mafi yawa a tarihin kasar.(Bello Wang)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China