in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Kasar Sin ta ware sojoji 8000 don jiran aiwatar da aikin kiyaye zaman lafiya
2017-09-28 18:59:42 cri

A ranar 22 ga watan nan ne kasar Sin ta yi rajistar sojojinta 8000 a MDD, domin su zama cikin shirin karbar umarni na shiga wuraren da ake jibge dakarun majalissar idan bukatar hakan ta taso, domin gudanar da aikin kiyaye zaman lafiya.

Kasar Sin dai ta yi hakan ne don cika alkawarin da ta dauka a baya, na taimakawa MDD, wajen gudanar da aikin tabbtar da kwanciyar hankali a duniya.(Bello Wang)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China