in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Shugaba Xi ya bukaci marubuta da masu fasahohin hannu su maida hankali ga al'umma
2017-09-27 19:57:50 cri
Shugaban kasar Sin Xi Jinping, ya bukaci marubuta, da masu fasahohin hannu a dukkanin fadin kasar Sin, da su maida hankali matuka wajen ba da kyakkyawar gudunmawa tare da lura da bukatun al'umma.

Shugaba Xi, wanda kuma shi ne babban sakatare na kwamitin tsakiya na JKS, ya bayyana kiran na sa ne cikin wani bayani na umarni, mai alaka da ayyukan raya al'adu da aki'dun al'ummar kasar Sin.(Bello Wang)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China