in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Sinawa sun yaba da ci gaban da kasar ta samu a cikin shekaru 5 da suka gabata
2017-09-27 12:51:34 cri
Kwanan nan ne, aka bude bikin nuna nasarorin da kasar Sin ta samu cikin shekaru biyar da suka gabata a dakin nune-nune na birnin Beijing, gabanin babban taron wakilan jam'iyyar kwaminis ta kasar Sin(JKS) karo na 19 da za yi a watan Oktoba mai zuwa, bikin da ya nuna ci gaban a zo a gani da kasar Sin ta samu a fannonin siyasa, tattalin arziki, al'adu da kuma zamantakewar al'umma da dai sauransu tun bayan taron wakilan JKS karo na 18. (Maryam)
Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China