in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Aikin gona ta amfani da hasken rana ya taimaka wajen kawar da talauci
2017-08-01 15:41:44 cri

A shekarun baya baya nan, gwamnatin kauyen Yuanlong dake garin Yongning na yankin Ningxia na kabilar Hui mai gashin kansa ta kawo fasahohin zamani a fannin aikin gona zuwa kauyen, baya ga aikin kawar da talauci ta hanyar gina yankin aikin gona ta hanyar amfani da hasken rana, wanda ya taimakawa iyalai fiye da 70 mazaunen kauyen wajen fita daga kangin talauci. (Zainab Zhang)
Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China