in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Shugaban kasar Sin ya halarci baje koli game da ci gaban da kasar ta samu
2017-09-25 20:37:40 cri
A yau Litinin ne shugaban kasar Sin mista Xi Jinping, ya halarci wani baje kolin da aka shirya a birnin Beijing, hedkwatar kasar Sin, musamman ma domin nuna ci gaban da kasar Sin ta samu a fannoni daban daban cikin shekaru 5 da suka gabata.(Bello Wang)
Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China