in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Mazauna kauyen Yuanlong suna jin dadin sabuwar rayuwa
2017-08-02 16:13:37 cri

A shekarun baya baya nan, an samar da wasu sana'o'i shida da suka hada da noman inabi da kiwon shanu da sauransu domin kawar da talauci a kauyen Yuanlong dake garin Yongning na birnin Yinchuan na yankin Ningxia mai gashin kansa na kabilar Hui. A karshen shekarar 2016 wadannan matakai sun taimakawa iyalai 709 mazauna kauyen fita daga talauci. (Zainab)
Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China