in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
An gudanar da bikin nune-nunen al'adun gudun yada kanin-wani na kasar Sin a birnin Xiamen
2017-09-21 09:24:44 cri
A kwanakin baya, an gudanar da bikin nune-nunen al'adun gudun yada kanin-wani na kasar Sin a birnin Xiamen na kasar. Birnin Xiamen mashahurin birni ne da aka gudanar da gasannin wasan gudn yada kanin-wani da dama a fadin duniya, bikin nune-nunen ya jawo hankalin jama'a sosai.

A gun bikin nune-nunen, an shaida lambobin yabo da aka gabatar a biranen Boston, New York, Chicago, Berlin, London da sauran biranen kasashen duniya, tare da lambobin yabo da aka gabatar a biranen kasar Sin kamar su Beijing, Shenzhen, Shanghai da dai sauransu, yawansu ya kai fiye da 100.

An gudanar da bikin nune-nunen al'adun gudun yada kanin-wani na kasar Sin don yada al'adu gudun tare da sanya jama'a su san irin wasan, da halartar wasan. (Zainab)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China