in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Kasashen BRICS sun ba da sanarwar Xiamen
2017-09-04 14:55:02 cri

A yau Litinin 4 ga wata ne shugabannin kasashen BRICS wato Brazil, Rasha, Indiya, China, da Afirka ta Kudu, suka yi taro karo na 9 a birnin Xiamen na kasar Sin, inda shugaba Xi Jinping na kasar Sin ya shugabanci taron. A yayin wannan taro ne kuma, aka zartas da sanarwar Xiamen, inda aka jaddada bukatar yin kokari tare, wajen zurfafa huldar abokantaka a tsakanin kasashen na BRICS bisa manyan tsare-tsare, a kokarin kara samun ci gaba a cikin shekaru goma masu zuwa . (Tasallah Yuan)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China