in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Shugabannin kasashen BRICS sun yi taro karo na 9
2017-09-04 10:14:28 cri
Yau Litinin 4 ga wata ne shugabannin kasashen BRICS wato Brazil, Rasha, Indiya, China, da Afirka ta kudu, suka fara gudanar da taro karo na 9 a birnin Xiamen na kasar Sin, inda shugaba Xi Jinping na kasar Sin ya shugabanci taron. A yayin wannan taro ne kuma, za a zartas da sanarwar Xiamen. (Tasallah Yuan)
Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China