in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Kasar Sin ta yi alkawarin mara baya ga ci gaban nahiyar Afrika
2017-09-04 11:33:39 cri
Shugaban kasar Sin Xi Jinping, ya gana da takwaransa na Afrika ta Kudu Jacob Zuma a yau Litinin, inda ya yi alkawarin zurfafa hadin gwiwa da kasar Afrika ta kudu a dukkan fannoni tare da mara baya ga tsaro da ci gaban nahiyar Afrika.

Jacob Zuma yana birnin Xiamen dake kudu maso gabashin kasar Sin, inda yake halartar taron kungiyar BRICS karo na 9, da ke gudana tun daga jiya Lahadi zuwa gobe 5 ga wata. (Fa'iza Mustapha)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China