in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
#BRICS# Xi Jinping: Kasar Sin ta kama hanya mai dacewa wajen karfafa yi wa kanta kwaskwarima
2017-09-03 17:34:58 cri

Shugaba Xi Jinping ya bayyana a cikin jawabinsa cewa, a cikin shekaru goma da suka gabata, alkaluman tattalin arzikin kasar Sin sun karu da kashi dari bisa dari har sau 2 ko fiye da haka, sannan jimilar kayayyakin dake shiga da fita daga kasar ta karu da kashi 73 cikin dari, al'amarin da ya sa kasar Sin zama kasa mafi karfi ta biyu ta fuskar tattalin arziki a duniya. Ban da wannan kuma, zamantakewar jama'ar kasar da yawansu ya zarce biliyan 1.3 ta samu kyautatuwa sosai. Ya ce hakikanin lamari dai shi ne, kasar Sin ta kama hanya mai dacewa ta yiwa kanta kwaskwarima, yana mai cewa, za ta ci gaba da bin wannan hanya.(Kande Gao)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China