in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Sin ta taimakawa kasar Zimbabwe da kudi don samar da abinci da sake gina yankuna bayan faruwar bala'u
2017-08-29 15:40:08 cri
Ofishin jakadancin Sin dake kasar Zimbabwe da hukumar samar da abinci ta duniya ta MDD sun sanar a jiya cewa, gwamnatin kasar Sin ta samar wa kasar Zimbabwe da kudi dala miliyan 5 ta hannun hukumar samar da abinci ta MDD don samar da abinci da sake gina yankunan da suka lalace sakamakon aukuwar wasu bala'u. (Zainab Zhang)
Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China