in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
An jinkirta kada kuri'a a runfuna 15 a Angola
2017-08-24 20:23:52 cri

Hukumar zaben kasar Angola, ta ce ta jirkita kada kuri'a a rumfuna 15 dake sassan daban-daban na kasar har zuwa ranar 26 ga watan Agustan da muke ciki.

Mai Magana da yawun hukumar zaben kasar Julia Ferreira ta bayyana cewa, baki daya aikin kada kuri'ar ya gudana lami lafiya, sai dai kuma wasu matsaloli kamar rashin kyan yanayi sun kawo cikas ga aikin kai na'urorin kada kuri'a zuwa yankuna masu wahalar shiga a larduna uku na kasar wato, Luanda-Norte,da Moxico da lardin Bengula.(Ibrahim)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China