in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
An fara babban zabe a Angola
2017-08-23 19:09:53 cri

Yau Laraba 23 ga wata da karfe 7 na safe agogon kasar Angola ne aka fara babban zabe a kasar, inda masu kada kuri'a za su zabi 'yan majalisar wakilai 220. Za a shafei sa'o'i 12 ana kada kuri'a, kuma za a gabatar da sakamakon zaben nan da makwanni 2 masu zuwa. (Tasallah Yuan)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China