in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Shugaban Nijeriya zai koma gida daga jinya da ya tafi
2017-08-19 17:13:33 cri
Fadar Shugaban Nijeriya ta ce a yau Asabar ne shugaban kasar Muhammadu Buhari, zai isa Abuja fadar Mulkin kasar, bayan ya yi jinya a birnin London.

Sanarwar da kakakinsa Femi Adesina ya fitar, ta ce ana sa ran Shugaban zai yi jawabi ga al'ummar kasar ta kafafen yada labarai da karfe 7 na safiyar ranar Litinin agogon Nijeriya. (Fa'iza Mustapha)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China