in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Wani tauraron dan Adam na kasar Sin ya aiko da sako irinsa na farko zuwa doron duniya
2017-08-10 13:35:19 cri

Wasu masu binciken kimiyyar sararin samaniya na kasar Sin, sun samu nasarar karbar sakwanni daga wani tauraron dan Adam dake sararin samaniya, wanda aka hakkake cewa fasahar ita ce irinta ta farko, dake kunshe da wani tsari na tsaron bayanai mafiya nagarta.

An dai bayyana sakamakon da masanan suka samu, da kuma nasarar da aka cimma a wata mujallar binciken kimiyya mai suna "The Nature". Kuma tuni masu fashin baki a mujallar suka tabbatar da nagartar binciken, suna masu bayyana shi a matsayin wani jigo na ci gaba a wannan fanni.(Saminu)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China