in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
An gamu da wata 'yar matsala a lokacin harba rokar Long March-5 Y2
2017-07-03 13:23:30 cri
A jiya Lahadi, da misalin karfe 7 da minti 23 na dare agogon kasar Sin, kasar ta Sin ta harba rokar Long March-5 Y2 a filin harbar kumbuna na Wenchang dake lardin Hainan dake nan kasar Sin.

Sabo da an gamu da wata 'yar matsala a lokacin harba rokar, yanzu masana na gudanar da bincike kan dalilan wannan tangarda (Maryam)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China