in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
An fara yin amfani da na'urorin zamani a unguwar Nan Gaba ta birnin Yinchuan
2017-08-01 14:32:23 cri

Na'urorin zamani da mutane suke fatan yin amfani da su a rayuwa sun hada da kofar dake iya tantance fuskar mutum, kwandon shara na zamani, ruwa mai tsabta da za a iya sha kai tsaye, na'urorin likitanci na zamani, na'urar daidaita sauti da ingancin iska. A yanzu, mazauna unguwar Nan Gaba dake birnin Yinchuan na yankin Ningxia na kabilar Hui mai gashin kansa suna amfani da wadannan na'urori. Kafa unguwar Nan Gaba ta zama abin misali yayin da ake gudanar da aikin inganta birnin Yinchuan. (Zainab Zhang)
Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China