in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Ana ci gaba da adana tsofaffin gidajen kabilar Zang dake tsohon birnin Dukezong
2017-06-29 09:57:27 cri

A yanki mai cin gashin kansa na kabilar Zang watau Tibet dake lardin Yunnan na kasar Sin, akwai wasu tsofaffin gidaje da dama na kabilar Zang, wadanda suka matukar burge mutane. Duk da yawan shekaru da dama da suka wuce amma, ana ci gaba da kiyaye wadannan gidaje yadda ya kamata, har an gyara wasu inda aka mayar da su wuraren shan kofi da kuma otel da dai sauransu, domin su ci gaba da bayyana labaransu ga masu ziyara a birnin Shangri-la a sabon zamani.

1  2  
Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China