in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Sakar gargajiya a jihar Guangxi ta kasar Sin
2017-07-14 15:58:22 cri

Sakar Gui, wata al'ada ce ta gargajiya da kamfanin Jinzhuangjin na jihar Guangxi ke kokarin rayawa gami da tallatawa.

Zuwa yanzu, wannan kamfani, wato Jinzhuangjin, ya horas da mutanen dake iya wannan fasaha ta sakar gargajiya sama da dubu daya.

Kamfanin ya na kuma sayen sakar da manoman wurin suka yi, abun da ya ke ba manoman karin kudin shiga na a kalla Yuan dubu daya a ko wane wata.(Murtala Zhang)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China