in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Yang Jiechi ya gana da manyan wakilan kasashen Afirka ta kudu,Brazil da India kan harkokin tsaro
2017-07-27 21:22:10 cri

A yau ne dan majalisar zartarwar kasar Sin Mr. Yang Jiechi ya gana bi da bi da manyan jami'an tsaro daga kasashen Afirka ta kudu, Brzail da kuma India wadanda ke halartar taron manyan wakilan kasashen BRICS kan harkokin tsaro karo na 7 dake gudana a nan birnin Beijing, fadar mulkin kasar Sin

A yayin ganawar Mr. Yang ya bukaci kasashen kungiyar ta BIRCS da su zurfafa hadin gwiwa a fannonin sadarwa, da mutunta juna, da siyasa da batutuwan da suka shafi tsaro, da martaba dokokin kasa da kasa da yayata hadin gwiwa a fannoni daban-daban domin amfanin al'ummomin dukkan kasashe mambobin kungiyar, kana su kasance masu martaba muradun juna. (Ibrahim)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China