in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
An bude taron dandalin matasan BRICS a Beijing
2017-07-25 19:59:30 cri

A yau ne aka bude taron dandalin matasan kasashe kungiyar BRICS a nan birnin Beijing, fadar mulkin kasar Sin, inda ake fatan tattauna batun ci gaban matasan kungiyar.

Taken taron na kwanaki uku, shi ne "karfafa hadin gwiwar kungiyar BRICS,da kuma yayata ci gaban matasa." Taron ya kuma hallara wakilan kungiyoyin matasa kimanin hamsin dake aikin gwamnati, da masana, da 'yan kasuwa da masu fasahohi da 'yan jaridu daga kasashen kungiyar ta BRICS. (Ibrahim Yaya)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China