in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Tawagar editocin tarayyar Najeriya ta kai ziyara inda aka kira babban taron dandalin ziri daya da hanya daya
2017-07-27 10:07:45 cri

Da safiyar jiya Laraba ne tawagar editocin tarayyar Najeriya, ta kai ziyara tabkin Yanqi, inda aka gudanar da taron kolin dandalin tattaunawa kan shawarar ziri daya da hanya daya.

A yayin ziyarar, wakilan tawagar sun ziyarci cibiyar taron kasa da kasa ta tabkin Yanqi, tare da fadada fahimtarsu game da shawarar ziri daya da hanya daya. (Maryam)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China