in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Mutane a kalla 27 sun mutu bayan da wani kwale-kwale na nutse a DR Congo
2017-07-17 10:10:22 cri

Rahotanni daga Jamhuriyar Demokuradiyyar Congo(DR Congo) na cewa, a kalla mutane 27 ne suka gamu da ajalinsu kana wasu 54 kuma suka bace, bayan da wani kwale-kwale ya nutse a kogin Kasai ranar Alhamis da dare zuwa wayewar garin Jumma'a .

Kantoman yankin Jacques Mbila ya shaidawa kamfanin dillancin labarai na Xinhua a jiya Lahadi cewa, hadarin ya faru ne sakamakon lodin da ya wuce kima da kuma barasar da matukin ya sha. Ya ce galibin wadanda hadarin ya rutsa da su 'yan makaranta ne dake hutu.(Ibrahim)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China