in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Xi Jinping ya dawo Beijing
2017-07-09 14:04:52 cri
Shugaban kasar Sin Xi Jinping ya dawo birnin Beijing a yau Lahadi 9 ga watan Yuli, bayan kammala ziyararsa a kasashen Rasha da Jamus, da kuma halartar taron shugabannin kungiyar G20 da aka yi a birnin Hamburg. (Maryam)
Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China