in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Shugabannin Sin da Faransa sun cimma ra'ayi daya kan raya huldar dake tsakanin kasashen 2
2017-07-08 17:45:54 cri
Shugaban kasar Sin Xi Jinping da takwaransa na kasar Faransa Emmanuel Macron sun amince da ci gaba da raya huldar dake tsakanin kasashensu.

Shugabannin 2 sun gana da juna ne a yau Asabar, a gefen taron shugabannin kungiyar G20 ta kasashe 20 masu karfin tattalin arziki a duniya, wanda ke gudana a birnin Hamburg na kasar Jamus.(Bello Wang)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China